fidelitybank

Harin da Isra’ila ta kai wa Iran farashin mai ya sauka a kasuwar Duniya

Date:

Farashin mai ya yi ƙasa a kasuwannin duniya bayan da Isara’ila ta mayar da martani hare-hare a ƙasar Iran ranar Asabar.

Da farko dai an samu hauhawar farashin man ne saboda fargabar da ake da ita na cewa Isra’ila za ta iya kai hare-hare kan wuraren samar da man fetur na Iran.

Sai dai kuma bayan hare-haren martanin, sai farashin man ya sauka da kashi huɗu cikin ɗari.

Tun da farko, Iran, ta yi alƙawarin mayar da wani martanin wanda a cewarta daidai da wanda ya dace na hare-haren da Isra’ilar ta kai kan sansanin soji da cibiyoyin samar da makamai na ƙasar.

Zaman tankiya a tsakanin ƙasashen biyu ya ƙara tsananta ne bayan Iran ta harba makamai a Isra’ila a matsayin martani da kashe shugaban Hezbollah, Hassan Nasrallah da Isra’ilar ta yi, wanda tun a lokacin Isra’ilar ta ƙuduri aniyar mayar da martani.

Tun a lokacin ne Amurka take ta nanata matsayarta ta cewa ba ta so Isara’ila ta kai hari a sansanonin nukiliyar Iran.

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp