fidelitybank

Yarbawa ba za su taɓa yafewa Tinubu da Osibanjo ba idan yankin bai samar da shugaba ba – Oba Akanbi

Date:

Oluwo na Iwoland, Oba Abdulrosheed Adewale Akanbi, a ranar Lahadin da ta gabata, ya bayyana rashin jin dadinsa game da rarrabuwar kawuna tsakanin shugabannin siyasar Yarbawa, gabanin babban zabe na 2023.

Ya ce ya yi mamakin irin yadda ake samun rarrabuwar kawuna a tsakanin shugabannin siyasar Yarbawa a jam’iyyun APC da PDP, yana mai cewa hakan na nuni da rashin hadin kai.

Ya kira jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, Cif Bisi Akande, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, da dukkan gwamnonin Kudu maso Yamma, yana mai cewa ba za a yafe musu ba idan har suka kasa haska arzikin kasar Yarbawa kafin 2023 babban zaben 2023.

Oluwo a cikin wata sanarwa da sakataren yada labaran sa, Alli Ibrahim, ya fitar, ya bukaci Tinubu ya sake hada gidansa na siyasa domin amfanin kabilar Yarbawa. In ji Daily Trust.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp