fidelitybank

Harajin da muka kakabawa Mexico da China da Canada za my ji dadi nan gaba – Trump

Date:

Shugaban Amurka, Donald Tump ya ce, duk da cewa harajin da ya ƙaƙaba wa Canada da Mexico da China na iya haifar da raɗaɗi ga Amurka, amma ya ce daga baya kwalliya za ta biya kuɗin sabulu.

Ya yi alƙawarin cewa manufofinsa za su haifar da sakamako mai ban sha’awa, amma bai ambaci harajin ramuwar gayya da Kanada da Mexico suka ce za su sanya kayayyakin Amurka ba.

Jakadiyar Canada a Washington, Kirsten Hillman, ta ce tana fatan harajin ba zai ta fara aiki a ranar Talata kamar yadda aka tsara ba, yayin da ake ci gaba da tattaunawa.

Ta ce ba mu da sha’awar ta’azzara lamarin amma ina ganin za a buƙaci gwamnatinmu ta tabbatar da cewa mun tsaya tsayin daka kan yarjejeniyar kasuwancin da muka riga muka ƙulla da Amurka

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp