fidelitybank

Haraji ne ke rike Abuja saboda haka masu kamfani ku biya kudi -Wike

Date:

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya yi kira ga masu kamfani a babban birnin kasar nan da su ba da hadin kai ga hukumar babban birnin tarayya Abuja ta fuskar biyan haraji.

Ministan ya bayyana haka ne a lokacin da wata tawaga daga kungiyar Nadeem, karkashin jagorancin mashawarci na musamman ga babban jami’in gudanarwa, Mista George Tolofari, suka kai ziyarar ban girma ga hukumar gudanarwar babban birnin tarayya Abuja a ranar Larabar da ta gabata.

Wike ya bukaci kamfanoni a babban birnin tarayya Abuja da su tabbatar da biyan haraji cikin gaggawa, yana mai jaddada cewa gwamnati ba za ta iya gina tituna da gine-ginen jama’a ba tare da biyan haraji ba.

“Ina kuma ba ku kwarin gwiwar tabbatar da cewa kun biya haraji saboda abin da ke jan hankalin gwamnati,” in ji Wike.

ā€œAbuja ba kamar sauran jihohin da suke samun kudi daga asusun tarayya ba. Muna dogara ne akan haraji kawaiā€

Ya kuma ba da tabbacin cewa babban birnin tarayya Abuja na da aminci ga masu zuba jari su zo su zuba jari, ya kara da cewa tsaro da samar da ayyukan yi na daga cikin manyan abubuwan da gwamnatin babban birnin tarayya ta sa a gaba, kamar yadda ajandar sabunta fata na Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke yi.

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp