fidelitybank

Har zuwa yanzu Air Peace bai bayar da hakuri ba ga masarautar Kano

Date:

A karo na biyu, kamfanin Air Peace ya sake mayar da martani ga masarautar Kano, bisa abinda ya faru makon ya gabata.

Masarautar Kano ce, ta bukaci kamfanin ya baiwa mai martaba Sarki hakuri bisa kin jinkirta tashin jirgin.

Air Peace ya baiwa daukacin kwastamominsa hakuri bisa abinda ya faru.

Shugabannin kamfanin Air Peace sun yi martani ga masarautar Kano cewa, su suka jinkirta jirginsa na Banjul daga kasar Gambia zuwa Legas makon da ya gabata.

A jawabin da kamfanin ya fitar a shafinsa na internet ranar Lahadi, ya bayyana cewa, jirgin Banjul zuwa Legas mai zaman kansa ne, ba shi da alaka da jirgin Legas da Kano.

“Jirgin iyakar tafiyarsa Legas kuma bai da alaka da wani waje, saboda haka, kamfanin ba zai san manufar fasinjojinsa ba. Amma muna baiwa abokan huldar mu hakuri da suka gaza isa, idan suka nufa kamar yadda suka so”.

Har yanzu dai Air Peace bai yi magana kan hakurin da masarautar Kano ta bukata ba. A cewar Legit.

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp