fidelitybank

Har yanzu tirka-tirka ba ta kare ba a shugabancin APC

Date:

Shugaban riko na kwamitin riko da tsare-tsare na babban taro na jam’iyyar APC, Abubakar Sani Bello, ya musanta karbar wata takardar mika mulki daga shugaban kwamitin Gwamna Mai Mala Buni.

Sani Bello, wanda ya mayar da martani kan wasikar da aka ce Buni ya rubuta na mika masa mukamin shugaban jam’iyyar na kasa, ya shaida wa manema labarai bayan taron kwamitin riko ya ce bai ga wasikar ba.

Wasikar ta Buni mai kwanan wata 28 ga Fabrairu, 2022, tana yawo a kafafen sada zumunta mai taken “Transmission of the National Chairman, CECPC”.
An ce: “Wannan don sanar da ku ne cewa zan fara ziyarar jinya zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) daga yau 28 ga Fabrairu 2022. Zan dawo ofis bayan an sallame ni daga asibiti. In ba ni, ina mika muku ayyukan ofishina a matsayina na Shugaban Kwamitin Tsare-tsare na Musamman na Kasa (CECPC) zuwa gare ku. A cewar wasikar Buni a cewar The Nation.

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp