fidelitybank

Har yanzu Ronaldo ɗan wasan mu ne – Manchester United

Date:

Manchester United ta yi watsi da rade-radin cewa Cristiano Ronaldo ya koma Sporting Lisbon.

CaughtOffiside ya wallafa a ranar Alhamis cewa Ronaldo ya dawo Sporting Lisbon kashi 99 cikin 100.

Koyaya, wata majiya ta Old Trafford ta shaida wa Daily Mail cewa, har yanzu ana sa ran dan wasan Portugal mai shekaru 37 zai ci gaba da zama tare da Manchester United a wannan bazarar.

Kulob din dai yana iya sake siyan wasu ‘yan wasa hudu kafin rufe kasuwar saye da sayar da ‘yan wasa a mako mai zuwa.

Duk da kasa samun ci gaba kan yarjejeniyar fan miliyan 70 kan Frenkie de Jong tun watan Mayu, talkSPORT ta fahimci United ba ta daina zawarcin dan wasan na Barcelona ba.

Ana sa ran Manchester United za su gabatar da tayi na uku na neman dan wasan gaban Ajax Antony ranar Juma’a kuma za su ci gaba da sha’awar Cody Gakpo na PSV Eindhoven.

A halin yanzu, United na son dauko Martin Dubravka daga Newcastle a matsayin madadin David de Gea.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp