fidelitybank

Har yanzu Najeriya Jaga-Jaga ce – Mawaki Edris Abdulkarim

Date:

Fitaccen mawakin nan, Eedris Abdulkareem, ya ce shekaru 21 bayan ya fitar da wakarsa mai cike da cece-kuce mai suna ‘Jaga Jaga’ wadda ta tada zaune tsaye a Najeriya, har yanzu kasar na cikin rugujewa.

Ya koka da yadda al’amura ke kara ta’azzara, yana mai jaddada cewa canjin Dala zai kai N2,000.

Ya koka da halin kuncin da kasar ke ciki yayin da yake nuna bako a wani shiri na kwanan nan na The Honest Bunch Podcast wanda jarumi Chinedu Ani Emmanuel, aka Nedu, Deity Cole, da Miji Material suka shirya.

Abdulkareem ya ce, “Najeriya har yanzu Jaga Jaga shekaru 21 baya. Yunwa a ko’ina, mutane suna mutuwa. Yaya mutane za su tsira idan Dala ta kasance N1600? Goodluck Jonathan ya bar shi N198. [Muhammadu] Buhari ya kai Naira 300, [Bola] Tinubu ya kai N1600.

“Dollar na zuwa N2000. To ta yaya kuke son talakawa su rayu a kasar nan? Hatta Yarabawa da suke ta ihun ‘Emilokan’, su ne suke mutuwa da yunwa a yanzu.”

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp