fidelitybank

Har yanzu mutanen da aka sace a jirgin ƙasa ba su zo sun karɓi kayan su ba –

Date:

Ma’aikatar tsaro da harkokin cikin gida ta jihar Kaduna, ta ce har yanzu akwai kayayyakin fasinjojin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna  da aka sace shekara guda da ta gabata a ma’aikatar.

A wani saƙo da hukumar ta wallafa a shafinta na Twiter ta ce bayan aukuwar harin a shekarar da ta gabata, ma’aikatar ta ɗauko jakankunan fasinjojin bayan da jami’anta suka hallara wurin da lamarin ya faru.

To sai dai a cewarta har yanzu akwai jakankuna 16 da ke hannunta, ba tare da an karɓe su ba.

A ranar 28 ga watan Maris na shekarar 2022 ne dai wasu mahara suka tare jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna, bayan da suka lalata hanyar jirgin da abin fashewa.

Sannan kuma suka sace fasinjoji masu yawa tare da yin garkuwa da su.

Fasinjojin dai sun kwashe kimanin watanni a hannun ‘yan bindigar, inda suka riƙa sako fasinjojin rukuni-rukuni.

Sun dai saki rukunin ƙarshe na fasinjojin da ya ƙunshin mutum 23 a farkon watan Oktoban 2022

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp