fidelitybank

Har yanzu manyan biranen mu na ikon mu – Sojin Ukraine

Date:

Biranen Ukraine na ci gaba da kasancewa cikin shirin ko ta kwana, a daidai lokacin da ƙasar ake ci gaba da gwabza fada da Rasha kan mamayar ƙasar.

Rundunar sojin Ukraine ta ce, a ranar Litinin sojojin Rasha sun yi ta yunƙurin kutsawa wajen babban birnin kasar, amma sun kasa kama shi.

Manyan biranen Ukraine na Kyiv da Kharkiv da Chernihiv sun fuskanci hare-hare cikin dare.

Dukkanin manyan biranen suna hannun ikon dakarun Ukraine, sojojin Rasha sun kutsa a kudanci inda suka karbi wani yanki na Berdyansk.

Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya yi gargaɗin cewa sa’o’i 24 za su kasance masu ‘muhimmanci’.

Ukraine ta ce, tattaunawa da Rasha za ta kasance ba tare da wani sharaɗi ba a kan iyakarta da Belarus. A ranar Litinin za a fara tattaunawar, kamar yadda mai magana da yawun shugaban Ukraine da kamfanin dillacin labaran Rasha na Tass suka bayyana.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp