fidelitybank

Har yanzu ba mu karbi kudi daga Kungiyar Dillalan Man Fetur ba – Matatar Dangote

Date:

Matatar Ɗangote ta ce, har yanzu ba ta karɓi kuɗi daga ƙungiyar dillalan mai ta Najeriya Ipman ba domin sayen tataccen mai.

Wata sanarwa da matatar ta fitar a shafin X, ta ce ana tattaunawa da Ipman sai dai ta ce bai dace mambobin Ipman su nuna cewa suna fuskantar matsala ba wajen sayen tataccen mai daga matatarmu kasancewar “babu wata alaƙar kasuwanci ta kai tsaye da Ipman.

A cewar matatar ta Ɗangote, cikin sanarwar da jami’inta na hulɗa da jama’a, Anthony Chiejina ya sanyawa hannu, “an biya kuɗin da ake magana a kai ta hannun kamfanin mai na NNPCL, ba wurinmu ba.”

“NNPCL ba ta amince da kuɗin ba, kuma ba ta ba mu izinin bai wa Ipman mai ba.” in ji sanarwar.

Matatar ta ce “muna son mu jaddada cewa za mu iya wadatar da Najeriya da duk albarkatun mai har da man jirgi.”

“A yanzu, muna iya fitar da tirela 2,900 na mai duk rana kuma muna fitar da albarkatun mai ta hanyar ruwa.” in ji matatar Ɗangote.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp