fidelitybank

Har yanzu ba a kore ni ba a cikin ‘yan takarar PDP ba – Dr Anakwenze

Date:

Wani dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), Dr Nwachukwu Anakwenze, ya musanta cewa an hana shi shiga zaben fidda gwani na jam’iyyar, gabanin babban zaben shekara mai zuwa.

Anakwenze, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake bayyana ajandarsa mai taken ‘Begen Najeriya a takaice’, a Abuja, ya bayyana cewa kwamitin tantancewar ya nemi ya kara kawo wasu takardu game da kansa.

“Har yanzu ina cikin yan takara. Ba a kore ni ba. Sai dai kwamitin tantancewar ya ce in kawo wasu takardu,” inji shi.

Idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa, ya yi alkawarin magance cin hanci da rashawa; inganta tsaro na hakika a fadin Najeriya; mayar da hankali kan ci gaban matasa da mata da karfafa tattalin arziki; tabbatar da tsaro a makarantu da kuma gyara tsarin ilimi.

Ya kuma yi alkawarin samar da ayyukan yi; haɓaka tsarin kula da lafiya na duniya; farfado da noma; jagoranci kasar zuwa ga saurin juyin juya halin masana’antu; bunkasa harkokin yawon bude ido, da kuma inganta martabar Najeriya.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp