fidelitybank

Har yanzu ba a gano mutane 40 da suka nutse a kwale-kwale ba a Zamfara

Date:

Hukumomi jihar Zamfara na cewa, har yanzu ana ci gaba da aikin ceto mutum fiye da 40 da kwale-kwalensu ya kife a garin Gummi na jihar Zamfara.

Lamarin ya faru ne ranar Asabar da safe lokacin da kwale-kwalen ya kife da kusan mutum 50 a cikinsa galibinsu mata da ƙananan yara da ke kan hanyarsu ta zuwa gonaki.

Daraktan hukumar kare aukuwar bala’o’i ta jihar Dakta Hassan Usaman Duran ya tabbatar wa BBC cewa zuwa yanzu ba a ga mutum fiye da 40 ba, bayan kifewar kwale-kwalen.

‘A lokacin da lamarin ya faru an ceto mutum bakwai, kuma daga baya an lalubo gawar mutum biyu, daga nan kuma har yanzu ba a iya gano kowa ba tukunna,”in ji shi.

Shi ma shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar, Amb. Bala Ahmad ya shaida wa BBC cewa jami’ansu na ci gaba da aikin ceto domin zaƙulo ragowar mutane fiye da 40 da har yanzu ba a gani ba.

Lamarin dai ya tayar da hankulan mutanen yanki, yayin da wasu ‘yan’uwa suka fitar da rai daga ceto ‘yan’uwan nasu a raye.

besda salary

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp