fidelitybank

Hankali na yafi karkata a kan Super Eagles

Date:

Peseiro ya sake jaddada alkawarinsa ga Super Eagles, ya musanta alakanta shi da kungiyar Zamalek

Babban kocin Najeriya, Jose Peseiro ya karyata rahotannin da ke cewa ya nemi kocin kulob din Zamalek SC na Masar.

An ce kocin mai shekaru 63 ya mika CV dinsa ga hukumar Zamalek domin neman aikin koci.

Sai dai Pseiro ya ce hankalinsa yana kan aikin Super Eagles.

“A halin yanzu, duk abin da na fi mayar da hankali shi ne kan tawagar ‘yan wasan Najeriya kawai,” in ji dan Portugal din btolat.com.

“Babu wata tattaunawa daga Zamalek a kowane hali kuma ba na tunanin komai.”

Peseiro ya rattaba hannu kan tsawaita kwantiragi da hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF.

Yana fuskantar matsin lamba sakamakon rashin nasara da Super Eagles ta fara yi a gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA na 2026.

Ana ci gaba da kiraye-kirayen a sallame shi bayan da Super Eagles za ta yi kunnen doki a wasanni biyu na farko da Lesotho da Zimbabwe.

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp