fidelitybank

Hana Atiku takara: Kotu ta yi watsi da lamarin

Date:

Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da ƙarar da wata ƙungiya mai da’awar kare haƙƙin ɗan Adam ta shigar tana ƙalubalantar cancantar takarar tsohon shugaban Najeriya Atiku Abubakar.

Kungiyar mai suna Egalitarian Mission for Africa ce ta shigar da ƙarar tana ƙalubalantar cewa ba a Najeriya aka haifi Atiku ba, domin haka ta ke neman kotu ta hana shi tsayawa takarar shugaban ƙasa.

Sai dai alƙalin kotun mai shari’a Inyang Ekwo ya yi watsi da ƙarar inda ya ce ba hurumin ƙungiyar ba ne, kamar yadda kamfanin dillacin labaran Najeriya NAN ta rawaito.

Watsi da ƙarar na zuwa bayan gwamnantin Adamawa ta shaida wa Kotun cewa, Atiku cikakken ɗan jihar ne wanda aka zaɓa gwamna a 1999, kuma ya zama mataimakin shugaban ƙasa daga 1999 zuwa 2007.

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp