fidelitybank

Hamas za ta dandana kudarta sakamakon canja gawar Bibas – Netanyahu

Date:

Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, ya gargaɗi Hamas cewa za ta ɗanɗani kuɗarta kan abin da ya kira “zalunci da mugunta” da suka yi na saɓa wa yarjejeniyar tsagaita wuta.

Kalaman nasa na zuwa ne bayan gwaje-gwajen binciken gawarwakin da Isra’ila ta yi ya nuna gawar da aka dawo da ita daga Gaza a ranar Alhamis ba ta ƴar Isra’ila Shiri Bibas da aka yi garkuwa da shi ba ne.

Hamas ta ce da alama an yi kuskuren sanya gawar Shiri Bibas cikin waɗanda aka binne cikin ɓaraguzai bayan wani harin Isra’ila ta sama a Gaza, wanda ta ce shi ne ya kasheta tare da ƴaƴanta biyu maza biyu ƙanana.

Gwajin ya tabbatar da gawarwakin yaran nata biyu da aka mayar ranar Alhamis.

Sai dai Isra’ila ta ce gwajin da aka yi ya nuna cewa ƴan ta’adda ne suka kashe su.

Tuni dai Hamas ta fitar da sunayen mutum shida masu rai da za a sako ranar Asabar

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp