fidelitybank

Hamas ta tabbatar da sako Fursunoni 110 daga Isra’ila

Date:

Fursunoni 110, yawanci Falasɗinawa ne Isra’ila ta saka a cikin matakan tabbatar da yarjejeniyar tsagaita wuta, inda ɓangarorin biyu suke musayar fursunonin yaƙi.

Daga cikin mutum 110 ɗin, 32 daga cikin an yanke musu hukuncin ɗaurin rai da rai ne, sannan akwai 48 da suke da ɗaurin zaman gidan yari masu tsawo.

Haka kuma a ciki akwai ƙananan yara, wanda ƙaramin ciki shi ne mai shekara 15.

Kafar yaɗa labaran Hamas ce ta tabbatar da sakin fursunonin guda 110, bayan Hamas ɗin ta saki Isra’ilawa uku, da ƴan ƙasar Thailand biyar da ke hannunta.

Wannan ce musayar fursunoni ta uku da aka yi tun bayan da aka shiga yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanain Hamas da Isra’ila a ranar 19 ga Janairu. In ji BBC.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp