fidelitybank

Hamas ta ce ba za ta saki sauran Yahudawa ba sai an saki Falasdinawa 600

Date:

Ƙungiyar Falasɗinawa ta Hamas ta ce ba za ta ci gaba da tattaunawar zaman lafiya da Isra’ila ba har sai ta sako fursunoni Flasdinawa sama da 600 kamar yadda aka cim ma yarjejeniya tun da fari.

Isra’ila ta jinkirta sakin Falasdinawa sama da 600 a ranar Asabar bayan Hamas ta mika wa kungiyar agaji ta Red Cross Isra’ilawa shida masu rai da take garkuwa da su.

Firaminista Benjamin Netanyahu ya ce sun ɗauki matakin ne “har sai an tabbatar da sakin rukuni na gaba na mutanen da ake garkuwa da su, kuma sai Hamas ta daina gabatar da su a gaban ‘yankallo”.

Ya kuma yi barazanar a kowanne lokaci Isra’ila ka iya komawa yaƙin da suka kwashe sama da shekara suna gwabzawa a Zirin Gaza.

A farkon watan Maris ne wa’adin z farangoko na yarjejeniyar tsagaita wutar zai ƙare.

spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp