Rundunar sojin Isra’ila ta sanar cewa an kashe dakarunta 15 tun daga ranar Talata yayin hare-haren da take kaiwa ta ƙasa a Zirin Gaza.
Wannan adadi ƙari ne a kan 11 da rundunar ta ce an kashe mata tun da farko.
Dakarun 11 da aka kashe dukkansu ‘yan shekara 18 ne zuwa 20