fidelitybank

Hamas na kawo tsaiko a zaman lafiyar Gaza – Blinken

Date:

Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken ya bayyana cewa, idan shirin tsagaita buɗe wuta da Amurka da Majalisar Dinkin Duniya ke marawa baya bai samu nasara ba, to Hamas ce ke da alhakin hakan.

Blinken ya nanata kiransa ga Hamas da ta amince da shirin kamar yadda shugaba Biden ya bayyana kwanaki 11 da suka gabata.

Ya jaddada cewa, alhakin ya rataya ne a kan shugaban Hamas, Yahya Sinwar, yana mai nuni da shi a matsayin “mutum ɗaya da ya ɓuya a ƙarkashin ƙasa a Gaza.

Blinken ya bayyana cewa, firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, ya sake jaddada aniyarsa kan shawarar shirin tsagaita wuta a tattaunawar da suka yi a birnin Kudus, duk da cewa Netanyahu bai fito fili ya amince da shirin ba kamar yadda shugaba Biden ya bayyana.

Blinken ya gano martanin Hamas ga kudurin Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya da ke goyon bayan shirin tsagaita buɗe wuta a matsayin “alamar fata,” amma ya jaddada cewa, har yanzu ba a samu cikakkiyar amsa daga shugabannin Hamas a Gaza ba.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp