fidelitybank

Hadimin gwamnan Ekiti ya sauya sheka daga APC

Date:

Babban mataimaki na musamman kan harkokin zabe ga gwamnan Ekiti, Kayode Fayemi, wato Mista Olaiya Kupolati, ya yi murabus daga APC ya koma jam’iyyar Social Democratic Party (SDP).

Kupolati ya ce, murabus din nasa ya fara aiki ne a ranar 30 ga Maris, 2022, a wata wasika mai dauke da kwanan wata 23 ga Maris, 2022, da kuma aikewa ofishin sakataren gwamnatin jihar.

Kupolati ya bayyana cewa, murabus din nasa ya biyo bayan sabuwar dokar zabe ne, wanda ya bukaci duk wani wanda aka nada da ke neman mukamin siyasa ya yi murabus kamar yadda doka ta tanada, kuma yana da niyyar tsayawa takarar majalisar wakilai a kan jam’iyyar SDP.

Tsohon hadimin Fayemi ya ci gaba da cewa, yin aiki da bainar jama’arsa a zaben gwamnan da za a yi ranar 18 ga watan Yuni zai zama babban cin amana. Kupolati ya kuma bayyana a hukumance cewa ya tsaya takarar dan majalisar wakilai mai wakiltar jihar Ilejemeje a zaben 2023.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp