fidelitybank

Hadewar jam’iyyun NNPP da LP abu ne da ba zai yu ba – Kwankwaso

Date:

Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi’u Kwankwanso, ya bayyana dalilin da ya sa ba za a iya dorewar kawancen jam’iyyarsa da jam’iyyar Labour (LP) ba.

Kwankwanso, wanda ya yi jawabi ga ‘ya’yan jam’iyyar a Gombe ranar Asabar, ya yi nuni da cewa, ba zai iya amincewa da zama abokin takarar kowa ba, saboda ci gaban jam’iyyarsa.

An gudanar da shawarwari tsakanin NNPP da LP domin kulla kawance gabanin babban zaben 2023.

Bisa ga gaggarumin gazawar da gwamnatin APC ta yi a yanzu, ‘yan Najeriya da dama sun yi tir da tikitin takarar Obi-Kwankwanso a matsayin hanyar rusa manyan jam’iyyun kasar nan.

Da yake magana kan wannan ci gaban, Kwankwanso ya bayyana cewa, zabi daya da ake da shi shine Peter Obi ya zama abokin takararsa.

Ya jaddada cewa, hakan zai kara wa yankin Kudu-maso-Gabas fatan zama shugaban kasa a shekaru masu zuwa.

Ya ce: “Daga tattaunawar da aka yi da jam’iyyar Labour, babban batu shi ne wanda zai zama shugaban kasa idan jam’iyyun suka hade.

news today in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp