fidelitybank

Hadarin mota y yi sanadiyar mutuwar mutum 6 25 sun jikata a Kogi

Date:

Hukumar kiyaye haɗura ta jihar Kogi, ta tabbatar da mutuwar mutum shida yayin da wasu 25 suka samu raunuka a haɗarin mota kan hanyar Okene-Ogori da ke jihar Kogi yau Asabar.

Babban kwamandan hukumar, mista Stephen Dawulung, ya shaidawa kamfanin dillancin labaran Najeriya NAN a Lokoja cewa haɗarin ya faru ne lokacin da wata mota dauke da mutane 45 da kuma wasu shanu.

Kwamandan ya ce haɗarin wanda ya faru da misalin 12 na rana, ya yi sanadiyar mutuwar wasu daga cikin shanun.

Ya kara da cewa bayan faruwar lamarin, ya aike da jami’ansa zuwa wurin, inda a halinn aka tafi da wadanda suka samu raunuka zuwa asibiti domin yi musu magani yayin da aka girke gawarwakin wadanda suka rasu a mutuware da ke garin na Okene.

Babban kwamandan ya yi kira ga direbobi da su kasance masu bin dokokin hanya a kodayaushe domin afkuwar haɗari da tsira da rayukansu.

dailypostnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...
X whatsapp