fidelitybank

Haaland ya fi Mbappe daraja a kasuwar duniya

Date:

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain, Kylian Mbappe ya rasa matsayinsa na dan wasan kwallon kafa mafi daraja a duniya, in ji sabon rahoton da Football Benchmark ta fitar.

Dan wasan mai shekaru 24 ya riga ya zama kan gaba a jerin bugu na baya da fitacciyar tashar kasuwancin kwallon kafa ta fitar.

Dan wasan Manchester City Erling Haaland ne ya mamaye matsayin yanzu.

Ana kallon Mbappe da Haaland a matsayin manyan runduna biyu da ke da karfi a fagen kwallon kafar Turai a halin yanzu, bayan ficewar Lionel Messi da Cristiano Ronaldo daga nahiyar.

Yanzu an kiyasta Haaland akan Yuro miliyan 194.2, kuma wannan adadi ya sanya shi kan gaba a matsayin dan wasa mafi daraja a duniya.

Haaland ya zira kwallaye 53 masu ban mamaki a cikin kaka daya don taimakawa Manchester City lashe gasar zakarun Turai, Premier, da Kofin FA a bara.

Mbappe, Bafaranshen, wanda yanzu aka sanya na biyu a jerin, ya kai wasan karshe na gasar cin kofin duniya ta 2022 tare da Faransa kuma ya taimaka wa PSG ta lashe kofin Ligue 1 na bara.

A halin yanzu yana da ƙiyasin darajar Yuro miliyan 181.6.

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama É—an kasar China da zargin kai wa Æ´an Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

A dawo da tallafin aikin Hajji ga maniyyatan Najeriya – Ndume

Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijawa kan harkokin ƙasashen waje...

A na fargabar mutuwar dukkanin fasinjojin jirgin Indiya da ya yi hatsari

Kamfanin dillancin labaru na AP ya rawaito cewa, shugaban...

An kwashe wasu daga cikin Gawarwakin da Jirgi ya fada cikin gidaje a Indiya

Ƙungiyar likitoci ta ƙasar Indiya (FAIMA), ta ce an...

Tinubu ya mayar da martani kan mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya mayar da martani game...

Zan cigaba da sa yawan jini ga maÆ™iya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...
X whatsapp