fidelitybank

Haɗarin jirgin ƙasa: Ƴan ta’adda sun fara tuntuɓar iyalan fasinjojin su kai garkuwa da su

Date:

 

 

 

 

Ƴan fashin dajin da su ka kai hari kan jirgin ƙasa a kan hanyar sa ta zuwa Kaduna da ga Abuja a ranar Litinin sun fara tuntuɓar iyalan fasinjojin da su ka yi garkuwa da su.

Iyalin wani da ga cikin fasinjojin da ya ke hannun ƴan ta’addan, mai suna Abdullahi, sun ce ƴan fashin dajin sun tuntube su ta wayar salula kuma sun ce musu su shirya biyan kuɗin fansa.

Punch ta rawaito cewa wani Jibreel Khalil, ɗan uwan Abdullahi ɗin ya ce duk da ba su fadi nawa za a basu ba, amma dai ƴan ta’addan sun kira sun kuma ce yana hannun su sannan a shirya biyan kuɗaɗen fansa.

 

 

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp