fidelitybank

Gwamonin PDP na yi wa Peter Obi aiki – Sanata Shehu Sani

Date:

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa wasu gwamnonin da ke karkashin jam’iyyar PDP suna aiki da jam’iyyar Labour Party, LP, dan takarar shugaban kasa, Peter Obi.

Sani ya bayyana hakan ne yayin da yake zargin cewa wasu gwamnonin jam’iyyar APC na yiwa jam’iyyar PDP, dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar aiki.

A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya ya kuma bayyana cewa gwamnonin PDP na yiwa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu aiki.

Sani ya kwatanta dimokuradiyyar Najeriya da salati da mayonnaise.

“Wasu Gwamnonin APC suna yiwa Atiku aiki. Wasu Gwamnonin PDP suna yiwa Jagaban aiki. Wasu Gwamnonin PDP suna yiwa Peter aiki. Wasu jiga-jigan Labour da ke yiwa Atiku aiki. Dimokuradiyyar Najeriya tana kama da salatin tare da mayonnaise, ”ya wallafa a shafin Twitter.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Hogan ya mutu bisa cutar gazawar koda

An bayyana cikakkun bayanai game da mutuwar ɗan wasan...

Sojoji sun kashe rikaken dan Bindiga Dan Dari Biyar a Sokoto

Dakarun Operation FANSAR YANMA sun yi nasarar fatattakar wani...

An kashe utane 30 a yakin Thailand da Cambodia

An shiga kwana na uku na faɗan kan iyaka...

Ba mu ƙayyade shekarun shiga ƙaramar sakandare JSS1 – Ma’aikatar Ilimi

Ma'aikatar Ilimi a Najeriya ta musanta rahoton da wasu...

Ido da Ido na ga yadda Sojojin Isra’ila ke kashe Falasdinawa – Tsohon Sojin Amurka

Wani tsohon sojan Amurk ya ce, ya ga yadda...

‘Yan majalisar Birtaniya 220 na neman ƙasar ta amice da ƙasar Falasɗinu

'Yan majalisar Birtaniya 220 sun nemi gwamnatin ƙasar ta...

Buhari yaki karbar kyautar Agogon lu’u-lu’u da jirgin sama – Garba Shehu

Mai magana da yawun tsohon Shugaban Najeriya Muhammad Buhari,...

An kama wanda ya kashe tsohuwar Matarsa a Jigawa

Ƴansandan Jihar Jigawa sun ce, sun kama wani mutum...

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan Kwankwaso

Fadar shugaban kasa, ta mayar wa tsohon gwamnan Kano...

Barau FC ta naɗa Ladan Bosso sabon kocinta

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau FC ta sanar da...

Am fara dawo da ‘yan Najeriya daga Afrika ta Tsakiya

Hukumomi a Najeriya sun ce, sun fara ƙoƙarin mayar...

G-Fresh da Hamisu Breaker sun samu gurbi kurkuku bayan sun watsa Naira

Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano ɗaure shahararrun...
X whatsapp