fidelitybank

Gwamnonin PDP 6 za su marawa Tinubu baya – Kayode

Date:

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama kuma dan jam’iyyar All Progressives Congress, APC, Majalisar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa, Femi Fani Kayode ya yi ikirarin cewa, gwamnoni shida na jam’iyyar PDP, za su bayyana goyon bayansu ga Tinubu a watan Janairun 2023.

Kayode ya bayyana hakan ne a shafin sa na Twitter ranar Juma’a.

Ya kara da cewa za a yi watsi da ikirarin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Abubakar Atiku na lashe zaben 2023.

“Sanarwar goyon bayan da @officialABAT za ta samu daga gwamnoni 6 (ba wai guda 5) daga @OfficialPDPNig a wannan watan Janairu zai kawo karshen rugujewar da @atiku ya yi taurin kai game da lashe zaben shugaban kasa a 2023. Idanunsa za su fita da wuri”, in ji shi.

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...
X whatsapp