fidelitybank

Gwamnonin G-5 za su fuskanci hukunci idan suka bijirewa PDP – Tambuwal

Date:

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya ce, jam’iyyar PDP na da hanyoyin da za ta bi wajen hukunta mambobin da suka yi kuskur suka marawa wata jam’iyyar baya.

An bayyana hakan ne a wata sanarwa dauke da sa hannun mai baiwa Tambuwal shawara kan harkokin yada labarai, Muhammad Bello, ranar Juma’a.

Sanarwar na zuwa ne a daidai lokacin da ake ta cece-kuce kan gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike wanda ya fi son takarar shugaban kasa a zaben 2023.

Tambuwal ya aike da gargadi ga Wike da wasu gwamnonin da ake zargin suna shirin yin aiki sabanin muradun jam’iyyar.

Wani bangare na sanarwar ya kara da cewa: “Jam’iyyar PDP za ta mayar da martani game da bata-gari na wasu gwamnoninta biyar da ake rade-radin cewa suna dambarwar siyasa da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu.

Tambuwal ya aike da gargadi ga Wike da wasu gwamnonin da ake zargin suna shirin yin aiki sabanin muradun jam’iyyar.

Wani bangare na sanarwar ya kara da cewa: “Jam’iyyar PDP za ta mayar da martani game da bata-gari na wasu gwamnoninta biyar da ake rade-radin cewa suna dambarwar siyasa da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu.

“PDP jam’iyya ce mai bin doka da oda, kuma za ta binciki hanyoyin da suka dace don kawo duk wani mambobinta da suka yi kuskure.”

Ya kara da cewa idan Wike da sauran gwamnonin da ke tare da shi suka yanke shawarar abin da za su yi, jam’iyyar za ta mayar da martani ga duk wani matsayi da suka dauka.

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp