fidelitybank

Gwamnonin da ba sa son Ayu su fice daga PDP – Dan takara

Date:

Dan takarar gwamnan PDP a jihar Ogun, Hon. Ladi Adebutu, ya bukaci gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da sauran wadanda suka kasa amincewa da Iyorchia Ayu a matsayin shugaban jam’iyyar PDP na kasa da su fice daga jam’iyyar.

Wike da wasu gwamnoni hudu na jam’iyyar PDP sun dage cewa Ayu ya yi murabus a matsayin shugaban jam’iyyar ko kuma ba za su goyi bayan takarar shugaban kasa na Atiku Abubakar ba.

A cewarsu, Ayu ya yi alkawarin cewa zai yi murabus idan dan arewa ya fito a matsayin dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP.

Bayan da Atiku ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da aka gudanar a watan Mayu, Wike da magoya bayansa sun sha rokon Ayu da ya yi murabus, duk da kokarin kwantar da hankulan su ya ci tura.

Ya kara da cewa: “Mu maida hankali, nan da ‘yan makonni masu zuwa za mu samu ‘yanci; kuma idan mun sami ‘yanci za mu ci gaba da tafiya”.

Ya zargi jam’iyyar APC mai mulki da gazawa wajen samar da tsaro, kyakkyawan shugabanci da abinci ga talakawa.

pulse news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp