fidelitybank

Gwamnonin APC ba za su taɓa goyon bayan Atiku ba – Bagudu

Date:

Shugaban kungiyar gwamnonin Progressive Forum kuma gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, ya yi watsi da ikirarin cewa, wasu gwamnonin jam’iyyar, APC, na tattaunawa da jam’iyyar, PDP, da dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar.

Bagudu ya ce gwamnonin APC ba sa aiki tare da PDP a kan burin dan takarar shugaban kasa na jam’iyya mai mulki, Bola Tinubu.

Ya bayyana hakan ne a yayin taron yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC a Kano a jiya.

Bagudu ya ba da tabbacin cewa gwamnonin APC na bayan burin Tinubu na shugaban kasa.

A cewar Bagudu: “Dukkan gwamnoninmu suna goyon bayan takarar Tinubu.

“Ikirarin da wasu ke yi na cewa wasu gwamnonin APC na tattaunawa da ‘yan adawa karya ne. Dukkan gwamnoninmu suna goyon bayan takarar Tinubu.”

Musanya tasa ta zo ne lokacin da Gwamna Nyesom Wike ya yi zargin cewa wasu gwamnonin APC na aiki da Atiku.

nnn hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp