fidelitybank

Gwamnoni uku sun sanya dokar hana zirga-zirga a jihohin su

Date:

Yayin da zanga-zangar tsadar rayuwa ke ƙara ƙamari a fadin ƙasar nan da wasu gwamnatoci na saka dokar hana fita.

An samu rahotonnin tashin hankali da ƙone-ƙone a mafi yawan wuraren da ake yin zanga-zangar.

Zuwa yanzu, gwamnatin jihar Borno ta saka dokar hana fitar ne bayan “la’akari da fashewar bam da aka samu wadda ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 16 da raunata wasu da dama a jihar,” in ji kakakin ‘yansandan jihar ASP Nahum Kenneth.

A jihar Yobe kuma, an saka dokar hana fitar ce a ƙananan hukumomi na Potiskum, da Gashua, da Nguru bayan wasu ɓata-gari sun fara lalata gine-gine da fasa shagunan mutane.

Gwamnatin Kano ma ta saka dokar a faɗin jihar tana mai cewa “domin daƙile sace-sacen kayan mutane da kuma kashe rayuka”.

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp