fidelitybank

Gwamnoni 36 sun kai gwamnatin Buhari kotu

Date:

Gwamnonin jihohin kasar nan 36 sun daukaka kara kan hukuncin da kotu ta yanke na kalubalantar shirin cire dala miliyan 418 daga asusun tarayya.

Ana nufin kudin ne domin a warware basussukan da ake bin masu ba da shawara da gwamnatocin jahohi da na kananan hukumomi suka yi a kan maido da kudin Paris Club.

A ranar 25 ga watan Maris ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da manyan lauyoyin jihohin kasar 36 suka shigar inda suke kalubalantar shirin gwamnatin tarayya na cire kudade daga asusun tarayya na biyan bashin dala miliyan 418 na shari’a dangane da kudaden Paris Club.

Gwamnonin sun yi wannan roko ne ta hannun babban Lauyan su a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun manyan Lauyoyin Najeriya biyar, S.I. Ameh, J. S. Okutepa, Dr Garba Tetengi, Ahmed Raji da Olumuyiwa Akinboro.

Gwamnonin sun shawarci jama’a da duk wasu cibiyoyin kudi a Najeriya da kuma kasashen waje cewa, lamarin na karkashin kasa ne, inda suka bukace su da su daina hulda da wadanda ake tuhuma a cikin karar kudin. A cewar PM News.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp