fidelitybank

Gwamnatin Zamfara ta dakatar da Hakimi

Date:

Ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu ta jihar Zamfara ta dakatar da Hakimin Sabon Garin da ke Gusau, Haliru Magajin Sabon Garin.

Matakin dai ya biyo bayan wani kwakkwaran bincike da aka gudanar kan zargin da ba a bayyana ba a kan basaraken.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban mai ba da shawara na musamman kan harkokin masarautu, Hon. Bello Aliyu Acha.

A cewar sanarwar, dakatarwar ya yi daidai da kudurin gwamnatin jihar na tabbatar da adalci da gaskiya, tare da tabbatar da cewa shugabanni a cikin al’ummomi na bin tsarin da’a.

Sanarwar ta ce “Ma’aikatar za ta gudanar da cikakken bincike don gano gaskiyar zargin da ake yi masa.”

Ya kuma bayyana cewa za a dauki matakai ne bisa sakamakon binciken.

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp