fidelitybank

Gwamnatin Tinubu na ƙoƙarin rufe bakin masu son yin zanga-zanga – Gamayyar Jam’iyyun Siyasa

Date:

Ƙungiyar gamayyar jam’iyyun siyasa ta CNPP, ta gargaɗi gwamnati kan yunƙurin rufe bakin masu shirya zanga-zanga a fadin kasar saboda matsin tattalin arziki – da aka shirya yi ranar 1 ga watan Agusta.

Hakan ya biyo bayan zargin da mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Bayo Onanuga, ya yi cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, da hannu wajen shirya zanga-zangar.

Jam’iyyun siyasar karkashin inuwar CNPP sun buƙaci gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ta rage kashe kuɗaɗe tare da ɗaukar wasu matakai na samar da ayyukan yi da daƙile tsadar rayuwa, a maimakon anfani da karfi domin toshe bakin talakawan ƙasar.

Batun zanga-zangar dai na cigaba da jan hankalin matasa a shafukan sada zumunta, inda wasu ke cin alwashin fitowa yayin da a gefe guda kuma malaman addini musamman na Musulunci ke cewa ta saɓa ƙa’ida.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp