fidelitybank

Gwamnatin Tinubu ba ta fifita Legas kamar kowacce jiha ba – Minista

Date:

Ministan gidaje da raya birane, Arch Ahmed Musa Ɗangiwa, ya ce, gwamnatinsu na gina rukunin gidaje da birane a jihohin ƙasar nan ba tare da fifita wani ɓangare ba.

Ya ce saɓanin raɗe-raɗin da wasu ke yaɗawa, gwamnatin Bola Tinubu na samar da gidajen ‘Renewed Hope Housing’ a birane irinsu Lagos da Kano da Abuja da Enugu da Maiduguri da Lafiya da kuma Fatakwal .

Ya ce gidajen da za su gina a ƙarƙashin shirin ƙawancen gwamnati da ‘yan kasuwa sun zarce 2,000 a biranen.

A cewarsa, gwamnatin kuma na gina rukunin gidaje a wasu jihohi guda 12 da suka zaɓa a matakin farko, da karaɗe sauran jihohin ƙasar a cikin shekaru.

Akwai tsarin ginna gidajen iri biyu ne, akwai ‘Renewed Hope Cities’ da za a gina manyan gidaje wasu manyan biranen ƙasar ciki har da Abuja da ɗaya a sauran ɓangarorin ƙasar shida. Sannan akwai ‘Renewed Hope Estate’ da za a gina ƙanan gidaje masu rangwame a duka jihohin ƙasar 36.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp