fidelitybank

Gwamnatin Tarayya za ta bayar da dala 100 ga duk wanda ya dawo daga Ukraine

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce, kowane dan Najeriya da ya dawo daga kasar Ukraine zai samu dala 100 idan ya isa filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe dake Abuja.

A safiyar Juma’a ne jirgin Air Peace ya fara kwashe ‘yan Najeriya da suka tsere daga Ukraine ta Poland.

Kimanin ‘yan Najeriya 2,000 ne aka ce sun tsere daga kasar Ukraine a lokacin da Rasha ta mamaye kasar.

A ranar Laraba ne gwamnatin tarayya ta amince da dala miliyan 8.5 domin kwashe ‘yan Najeriya da suka makale a yakin Rasha da Ukraine.

A cewar Karamin Ministan Harkokin Waje, Zubairu Dada, kasashen da za a fara jigilar jirage sun hada da Poland, Hungary, Slovakia, da Romania.

Jirage biyu daga Air Peace da daya daga Max Air za su gudanar da aikin kwashe mutanen.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp