fidelitybank

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a da Litinin a matsayin hutu

Date:

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 15 ga Afrilu, da Litinin, Litinin 18 ga Afrilu, 2022 a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Easter.

Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola a wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata, ya bukaci mabiya addinin Kirista da su yi koyi da halayen sadaukarwa, hadin kai, gafara, kyautatawa, soyayya, zaman lafiya da hakuri, wadanda su ne halaye da ayyukan mabiya addinin Kiristi, kamar yadda ma’aikatarsa ta bayyana.

Ya yi kira ga mabiya addinin Kirista da sauran ‘yan Najeriya da su yi amfani da bikin Easter na bana wajen yin addu’a, domin kawo karshen duk wani kalubalen tsaro da ke addabar kowane bangare na kasar nan.

Ministan ya ba da tabbacin cewa Gwamnatin Tarayya ba za ta bar wani abu ba don ganin an kawo karshen hare-haren da wasu da ba a so suke yi a kan manyan tituna, da filin jirgin sama da na jirgin kasa a kan lokaci.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp