fidelitybank

Gwamnatin Sweden za ta baiwa duk wani baƙin hauren da zai koma ƙasarsa Dala dubu 34

Date:

A ranar Alhamis ce Gwamnatin Sweden ta sanar da cewa za ta ɗauki wasu matakai domin rage yawan baƙin haure a ƙasar.

Zuwa shekarar 2026, ƙasar ta za ta riƙa biyan duk wani baƙon da zai koma ƙasarsa kronor 350,000 na Sweden ($34,000), kamar yadda hukumar kula da baƙin haure na ƙasar ta bayyana a wata tattaunawa da manema labarai.

“Muna shirin kawo wasu sauye-sauye,” inji Ministan Ma’aikatar Gudun Hijira, Johan Forssell kamar yadda muka kalato daga Daily Trust.

Firaiministan ƙasar mai ra’ayin riƙau, Ulf Kristersson ya ɗauki ƙudurin rage yawan baƙin haure da aika laifuffuka tun bayan ɗarewarsa mulki a shekarar 2022.

Sweden ta samu baƙi da dama tun daga shekarun 1999, yawanci daga ƙasashen da suke fama da yaƙ-yaƙe kamar Yugoslavia da Syria da Afghanistan da Somalia da Iran da Iraq.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp