fidelitybank

Gwamnatin Osun ta ware ranar Juma’a a matsayin ranar karɓar katin zaɓe ga ma’aikata

Date:

Makonni uku a gudanar da zaben gwamna a jihar Osun, gwamnatin jihar ta ayyana ranar Juma’a 24 ga watan Yuni a matsayin ranar da babu aiki, domin baiwa ma’aikatan da har yanzu basu karbi katin zabe na dindindin ba.

A cikin wata sanarwa da gwamnatin ta fitar a ranar Alhamis, ta ce, an samu ci gaban ne domin baiwa dukkan ma’aikatan gwamnati damar karbar katin zabe na PVC, domin samun damar gudanar da aikinsu a zaben gwamna da za a gudanar a ranar 16 ga watan Yuli.

Hakan ya fito ne a wata sanarwa mai dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jihar Prince Wole Oyebamiji.

Sanarwar ta kara da cewa: “Gwamnatin jihar Osun ta amince da muhimmancin ma’aikata a tsarin dimokuradiyya, kuma tana sane da cewa, hanya daya tilo da ma’aikata za su iya cimma burinsu na samar da gwamnatin da ta dace da ma’aikata ita ce ta kuri’unsu. 

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp