fidelitybank

Gwamnatin Neja ta sa dokar ta baci saboda kai harin ‘yan ta’adda

Date:

Gwamnati jihar Neja ta saka dokar ta baci na tsawon sa’a 24 a wasu kananan hukumomin Shiroro da Rafi.

Gwamnatin ta sanya dokar ta bacin ne, sakamakakon yawan hare-haren da ‘yan bindiga su ke kaiwa yankunan.

Gwamnatin Neja ta samu rahotanin sirri kan cewa, ‘yan bindigan masu dimbin yawa za su kai farmaki cikin jihar, hakan zai bada damar zakulo ‘yan ta’addan da suke shirin kai har yankin, a cewar kwamishanan kula da al’amuran masarautu da tsaron cikin gida. A cewar jaridar The Nation.

Am sami labarin yadda aka umarci mazauna Rafi da Shiroro da su zauna a gidajen su daga karfe 5:00 na yammacin Asabar har sai baba ta gani. An hana jama’a mazaunan kauyukan Kuta, Gwada da Zumba fita, inda aka hada su da sojoji masu tarin yawa da ke tsaron su.

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp