fidelitybank

Gwamnatin Legas za ta dauki matakin shari’a a kan wanda ya kashe matashiya Bamise

Date:

Ƴan Najeriya na mayar da martani tare da nuna kaɗuwarsu kan sace tare da kashe wata matashiya da aka yi a jihar Legas.

A na tuhumar daya daga cikin direbobin motar wadda mallakar gwamnati ce, wadda aka fi sani da sunan BRT (Bus Rapid Transit), kuma an kama shi, ana tuhumars ada aikata wannan mummunan laifin.

Matar mai shekara 22 ta bace ne tun karshen watan Fabrairu, bayan da ta shiga motar ta BRT mai farin jini.

Labarin abin da ya faru ga matar ya tayar da hankulan jama’a har ta kai ga an fara wani gangami a shafukan sada zumunta, inda ake neman adalci ga matar: Justice for Bamise a Twitter.

Gwamnatin jihar Legas ta kuma yi alkawarin daukar matakin shari’a kan duk wanda aka samu ya na da hannu kan sacewa da hallaka matar.

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp