fidelitybank

Gwamnatin Kogi na tuhumar Basarake a kan kin halartar taron Buhari

Date:

Gwamnatin jihar Kogi ta buƙacin sarkin Ebira, Dakta Ado Ibrahim, da ya yi ƙarin bayani kan zargin da take yi masa na rashin girmama shugaban ƙasar Muhammadu Buhari da kuma gwamnan jihar Yahaya Bello.

Rahotonni na cewa gwamnatin jihar na zargin basaraken da rashin zuwa domin tarbar shugaban ƙasar a lokacin da ya kai ziyara jihar cikin watan Disamban da ya gabata.

A wata wasiƙa mai ɗauke da san hannun daraktan hukumar kula da masarautun gargajiya a jihar, an buƙaci basaraken da ya yi bayani a rubuce cikin kwana biyu”.

Haka kuma an buƙaci sarkin da ya bayyana a gaban wani kwamiti da gwamnatin jihar za ta kafa domin ya bayar da bahasin da zai gamsar da kwamitin daga ladabtar da shi”.

A ranar 29 ga watan Nuwamba ne dai shugaban kasar Muhammadu Buhari ya halarci jihar domin ƙaddamar da wasu ayyukan da gwamnan jihar Yahaya Bello ya gudanar.

legit news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp