fidelitybank

Gwamnatin Katsina ta haramta taruka da daddare

Date:

Gwamnatin jihar Katsina ta hana duk wani nau’i na manyan tarurruka na addini, zamantakewa da sauran nau’ikan tarukan dare a jihar.

Kwamishinan yada labarai da al’adu, Malam Bala Salisu-Zango ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai ranar Asabar a Katsina.

Ya ce “wannan haramcin ya hada da manya-manyan tarukan addini da na jama’a sai dai sallar farilla.”

Kwamishinan, ya ce idan aka yi irin wannan taro a cikin sa’o’i na rana, dole ne a samu izini.

“Idan ya zama dole a gudanar da taron, dole ne a nemi izini daga jami’in ‘yan sanda na yankin karamar hukumar inda taron zai gudana.

“Wannan sanarwar tana cikin mafi kyawun maslaha da amincin jama’a,” in ji shi.

Kwamishinan ya ce haramcin ya fara aiki nan take.

Don haka Salisu-Zango, ya bukaci jama’a da su bi ka’idojin sosai, domin masu karya doka za su fuskanci fushin doka.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp