fidelitybank

Gwamnatin Kano za ta siyo jiragen ruwa – Muhammad Garba

Date:

Gwamnatin jihar Kano za ta sayo jiragen ruwa guda 3 tare da rigunan da ake sawa a cikin ruwa na hana nutsewa, sakamakon sakamakon hadarin kwale-kwale da ya yi sanadin mutuwar mutane 29 a karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano.

Kwamishinan yada labarai na jihar, Muhammad Garba ne ya bayyana hakan a lokacin da ya ke zantawa da manema labarai, bayan kammala taron majalisar zartarwa, wanda aka gudanar a gidan gwamnati ranar Laraba.

A cewarsa, yayin da aka tabbatar da mutuwar mutane 29, an ceto 7 a raye kuma wasu na jinya a asibiti.

Ya ce”Gwamnatin jihar ta samar da buhun shinkafa guda 120, Gero, Masaraasa, domin rabawa iyalan wadanda abin ya shafa, sannan kuma za a raba musu buhun Sikari 60, za a ba kowane iyalan wadanda abin ya shafa Naira 100,000, wanda ya kai Naira miliyan 10”.

Akalla mutane 29 ne suka mutu bayan wani jirgin ruwa dauke da mutane 49 ya kife a hanyarsu ta zuwa garin Badau domin gudanar da Mauludi a ranar Talata.

vanguardnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp