fidelitybank

Gwamnatin Kano za ta hana shan shisha a 2022

Date:

 

 

Gwamnatin Jihar Kano ta ce nan ba da daɗewa ba za ta hana shan shisha a fadin jihar.

Babban Daraktan Ma’aikatar yawon Buɗe Ido ta jihar, Yusuf Ibrahim Lajawa ne ya baiyana hakan ga manema labarai a Kano on Thursday.

Lajawa ya ce wannan wani mataki ne mai kyau wajen daƙile rashin tarbiyya wacce ta kar haifar da aikata munana aiyuka da za su shafi ƴaƴa masu tasowa.

Babban Daraktan ya baiyana cewa tun 3 ga watan Nuwamba gwamnan Kano ya sanya hannu a dokar wacce za ta fara aiki a shekarar 2022.

“Dokar ta haɗa da masu guraren taro na haya da kuma hana yara ƴan ƙasa da shekara 18 shiga otal.

“Dokar kuma ba ta tsaya a kan hana shan shishar ba, suma masu siyarwar ta shafe su,”

Ya kuma yi kira ga al’umma da su baiwa maikatar haɗin kai domin cimma wannan manufa mai kyau.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp