fidelitybank

Gwamnatin Kano za ta gudanar da zaɓukan ƙananan hukumomi

Date:

A yayin da wasu jihohi ke rige-rigen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi, gwamnatin jihar Kano ma ta sanar da aniyar yin hakan.

Gwamnan Abba Kabir Yusuf ya bayyana matakin shirya zaben ne jim kaɗan bayan wata ganawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyarsu ta NNPP.

Sai dai zuwa lokacin haɗa wannan rahoton gwamnatin ba ta saka ranar gudanar da zaɓen ba.

Akwai jihohi sama da 10 yanzu haka da babu zaɓaɓɓun shugabanni ƙananan hukumomi, kuma a mafi yawan lokaci ana nuna shakku kan sahihancin zaɓen da hukumomin zabe na jihohi ke shiryawa.

Matakin dai na zuwa ne bayan hukuncin da kotun ƙolin ƙasa da ta yanke na amincewa da bai wa kananan hukumomi cikakken ‘yancin gashin kansu game da harkokin kuɗi.

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp