fidelitybank

Gwamnatin Kano za ta ɗauki masu gadin makarantu 17,400

Date:

Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta ɗauki ma’aikata 17,400 domin tsare makarantun firamare a faɗin jihar.

Gwamna Abba Kabir Yusuf wanda ya sanar da hakan a shafinsa na X, ya ce, matakin wani ɓangare ne na ci gaba da aiwatar da ayyuka domin dacewa da muradin gwamnatin na dawo da ƙimar ilimi a jihar nan.

Gwamnan ya ce, za a ɗauki ma’aikatan ne daga kowacce ƙaramar hukuma domin su tsare sabbin azuzuwan da za a gina da kuma tabbatar da lafiya da tsaron malamai da ɗalibai.

Wannan dai na zuwa ne ‘yan awanni bayan gwamnan ya sanar da ware kuɗi fiye da naira biliyan huɗu, domin gina sabbin azuzuwa a makarantun firamare da ke ƙananan hukumomi guda 44 a jihar nan.

Makonni biyu kenan dai da gwamnan, Abba Kabiru Yusuf, ya ayyana dokar ta-ɓaci dangane da halin da ilimin firamare ya tabarbare a jihar Kano.

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp