fidelitybank

Gwamnatin Kano ta rufe Kasuwar Kwanar Gafan saboda ta zama matattarar Karuwai da Ƴan Luwaɗi

Date:

An rufe kasuwar Kwanar Gafan da ke ƙaramar hukumar Garun Malam ta jihar Kano, saboda zargin zama matattara karuwai da ƴan luwaɗi da ɓarayi.

Shugaban ƙaramar hukumar, Aminu Salisu Kadawa ne ya tabbatar wa Daily Trust hakan, inda ya ce sun ɗauki matakin ne domin saita kasuwar.

Ya ce an ba ƴankasuwar zuwa ranar 1 ga Janairu, inda ya ce duk wanda ya karya dokar, zai fuskanci hukunci.

Ya ce, “ganin yadda kasuwar ta zama maɓoyar karuwai da ɓarayi da sauran harkokin baɗala, ya zama dole mu rufe kasuwar har sai mama ta gani.”

Sai dai Kadawa ya ce za su sanar da ranar da za a sake buɗe kasuwar.

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp