Gwamnatin jihar Kano ta sanar da dakatar da dokar hana masu uku a wasu manyan tituna a cikin birnin Kano.
Manajan Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano Baffa Babba Dan Agundi ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai.
Janyewar ta biyo bayan korafe-korafen da masu Adaidaita sawun suka yi dangane da dokar na hana su wasu tituna, aka kuma maye gurbin su da kamfanin da aka mallakawa motocin na rashin shirin su da ba su yi ba. .