fidelitybank

Gwamnatin Kaduna ta umarci a gaggauta bincike kan kashe Ɗalibin Sakandire

Date:

Gwamnatin jihar Kaduna ta umurci ma’aikatar ilimi da tsaro da ta gano wadanda suka kashe wani dalibi SS2, Ahmed Musa, na Kwalejin Fasaha ta Gwamnati, Malali Kaduna.

Wasu da ba a san ko su wanene ba ne suka kashe dalibin mai shekaru 15, kuma an jefar da gawarsa a harabar makarantar a ranar Lahadi.

Da yake mayar da martani a cikin wata sanarwa, babban sakataren ma’aikatar ilimi Mal. Rabiu Yunusa, ya bayyana bakin cikinsa game da kisan inda ya umarci hukumomin tsaro da su gano wadanda suka kashe dalibin

Ya kuma tabbatar wa da iyalan mamacin cewa za a yi duk mai yiwuwa wajen ganin an gano wadanda suka kashe yaron da ba shi da laifi.

“Hukumar tsaron jihar na binciken lamarin; za mu tabbatar an kama wadanda suka aikata laifin, an hukunta su, a kuma yi misali da su, domin ya zama babban tirjiya ga abin da zai faru nan gaba,” inji shi.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp